MTN 500% Deal Zone..!


MTN suna bonanza na MB, 50Mb akan naira dari kacal, sannan 750mb akan naira dari biyar. Sai dai me... 50mb tsawon kwana daya ne rak! Wato 24hours kenan. Shi kuma 750mb tsawon kwanaki 7 wato sati daya.

Domin siyan na 50mb kawai katura sakon text kamar haka: 104 Zuwa 131, wato 104 To 131.

Domin siyan 750mb kuma: 103 zuwa 131, wato 103 To 131.

"Yello! You have been credited with 50MB on MTN 500%Dealz Zone & will renew on 11/05/2016 09:56:30. Text 2 to 131 to check Usage. Stop renewal text NO to 131"


●●●► ® AIA | 2016
1.3gb akan 1000 kuma katura 106 xuwa 131.          #copie via Www.arewazones.blogspot.com